Wa’azantarwa A Waƙoƙin Wasannin Yara: Salon Koyar da Lissafi da Lafazin Gagara-Gwari

Authors

  • Garba Adamu Author

Keywords:

Wa’azantarwa, Waƙoƙin Wasannin Yara, Salon Koyar

Abstract

Wannan takarda ce da take kokarin bayyana wasu daga cikin wasannin da kuma waƙoƙin yara waɗanda suke da halin koyar da lissafi da lafazin Gagara-Gwari ga yara na zahiri da baɗini. A nan, ana la’akari ne da yaran da shekarunsu ya fara daga biyar (5) Zuwa goma sha biyu ko sha uku(12-13). Amma kar a manta da zancen manya da suke cewa,‘‘Allah ɗaya gari bam-bam’’. A nan, sunayen wasannin da ma waƙoƙi sukan sha bam-bam daga yanki zuwa yanki. Bayan ga manyan darrusa biyu da ake amfani dasu daga wasannin da ma waƙoƙin, ana koyon bin doka da oda, sai kuma nutsuwa waɗannan biyun na bin mutum har tsawon rayuwarsa.

Downloads

Published

2026-09-27